by Abubakar malam maisanda sokoto Nigeria
Wanan litafin yana bada Labarin akan burujjai da abinda zai iya faruwa Ga mutane chikin qaddarar rayuwarsu Sanan akoi Labarin abinda zai iya faruwa gareka da kaida iyalinka da yan uwanka. Da abubuwan da zasu gudana chikin wanan yinin irin abinchinda zakchi da kudinda zaka samu
2.32 MB
9 pages